Monday, August 20, 2007

Maryam Hiyana ki kyauta, muna tare da ke

Ai abun kunya ba kanki farau ba, kuma duk mai hankali ya san wannan abu da ya faru kure ne. Dan haka da Allah kada ki damu kan ki, kuma masu cewa film ne akayi dan a yada ma duniya to karya sukeyi. Domin duk mai hankali idan ya kalli abin da ke ciki da bayanin da akayi zai san cewa wani abu ne na kuskure ba dan a sa ya siga duniya ba.

No comments: